Wasu daga cikin kafofin yaɗa labaru na na shafin intanet sun rinƙa yaɗa labarun ƙarya domin samun kuɗi ta hanyar tallace-tallace. BBC ta gano cewa an buɗe shafukan intanet gab da babban zaɓen Najeriya ...
Shirin na mu na yau zai tattauna da Imrana Wada Nas kan hanyoyin da suka kamata a bi don samar da ‘yantakarar da suka dace. Sannan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau ...
Bayan shekuru saba'in (70), na watsa shirye shirye ga duniya daga ginin Bush House, a tsakiyar birnin London, yau BBC ta watsa labarun karshe daga dakunan watsa shirye shiryenta na Bush House din.
Kafar yaɗa labarun, wadda ita ce mafi girma a duniya, an samar da ita ne a ranar 18 ga watan Oktoban 1922, a birnin London na kasar Ingila. Tun daga wancan lokaci ta sha samun sauye-sauye masu ...
Kasashen Italiya da Jamus na cikin kafofin yada labarun kasashen duniya da ke ci gaba da kwashe ma'aikatansu daga Rasha tun bayan samar da sabuwar doka da ka iya kai mutum fursuna. Kafofin yada ...
Shirin na yau, zai duba yadda ta kaya a babban taron jam’iyyar NNPP na ƙasa da aka yi a Abuja. Sannan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 31/03/2022. Har ila ...